fidelitybank

Babu wata alama ta faɗuwar farashin man a nan kusa – OPEC

Date:

Sakatare-janar na ƙungiyar ƙasashe masu arzikin man fetur, OPEC, ya shaida wa BBC cewa babu wata alama ta faɗuwar farashin man a nan kusa.

Haitham Al Ghais ya ce shawarar da mambobin ƙungiyar suka yanke ta rage man da suke samarwa har zuwa karshen shekara mai zuwa na iya haifar da ƙarancinsa.

Manazarta sun ce hakan na iya sa farashin ya haura dala ɗari kan ganga ɗaya.

Mista Ghais ya yi gargaɗin cewa za a fuskanci mummunan sakamako idan ɓangaren makamashi ya daina saka hannun jari a harkar mai, wanda ya ce zai iya haifar da taɓarɓarewar kasuwar man, da kuma haifar da ƙarancinsa.

Sai dai Hukumar Kula da Makamashi ta Duniya ta yi gargaɗin cewa dole ne a ɗauki ƙwakkwaran mataki kan hanyoyin samar da man, matsawar ana son kaucewa tasirin sauyin yanayi.

legit new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp