fidelitybank

Babu wani rikici a Labour Party – Barrister Julius

Date:

Jam’iyyar Labour Party, ta musanta labarin da ake ta yadawa cewa shugabanta na kasa Barrister Julius Abure ya sauka, sannan kuma ya yi watsi da dan takararta na shugaban kasa Peter Obi.

A wani sakon Twitter da jam’iyyar ta sanya ta ce abokan hamayya ne suke yada labarin cewa shugaban ya ajiye mukamin.

A jiya Laraba ne wasu kafafe suka rika yada labarin cewa shugaban ya ajiye mukamin sannan kuma ya yi watsi da Mista Peter Obi wanda shi ne dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar.

Jam’iyyar kamar sauran takwarorinta ta shiga yakin neman zabe na dan takarar tata a fadin kasar, domin tunkarar zaben na ranar 25 ga watan Fabrairu 2023.

Za a yi zaben na shugaban kasa da ‘yan majalisun dokoki na tarayya a wannan rana ta 25 ga wata.

Yayin da za a yi zaben gwamnonin jihohi da kuma ‘yan majalisun dokoki na jiha ranar 11 ga watan Maris na 2023.

vanguard newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp