fidelitybank

Babu wanda zai sanya yarjejeniyar zaman lafiya a Kyiv – Amurka

Date:

Wakilin Amurka da Ukraine Keith Kellogg a ranar Litinin ya ce, babu wanda zai sanya yarjejeniyar zaman lafiya a Kyiv, yana mai cewa ko Washington za ta ba da lamuni ga duk wani dakarun wanzar da zaman lafiya na Turai nan gaba za a magance shi daga baya.

An tattaro cewa manyan jami’an Amurka da suka hada da sakataren harkokin wajen kasar Marco Rubio zasu gana a yau talata da ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov domin tattaunawa kan kawo karshen yakin Ukraine da kuma alakar Rasha da Amurka.

Kellogg, wanda ya ce zai ziyarci shugaban kasar Ukraine, Volodymyr Zelenskiy a Kyiv a wannan makon, ya ce babu wanda zai sanya wata yarjejeniya kan zababben shugaban wata kasa mai cin gashin kanta.

Ya jaddada cewa yana magana ne da kawayen kasashen turai, wadanda suke ta kokarin ganin an shigar da su cikin tattaunawar, inda ya kara da cewa ba zai yiwu kowa ya zauna a teburin ba.

An tattaro cewa shugabannin kasashen Faransa, Birtaniya, Jamus, Denmark, Poland, Italiya, Spain da Netherlands da kuma manyan jami’an kungiyar tsaro ta NATO da Tarayyar Turai suna wani taron gaggawa a birnin Paris a yau Litinin.

news today in nigeria 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp