fidelitybank

Babu mai tilasta min na bar ƙasa ta – Obi

Date:

Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour a zaben 25 ga Fabrairu, 2023, ya dage cewa babu wanda zai iya tilasta masa ficewa daga Najeriya.

Tun da farko Mista Obi ya yi ikirarin cewa yana fuskantar matsin lamba na barin kasar amma ya bayyana cewa ya kuduri aniyar samar da sabuwar Najeriya.

Da yake jawabi a garin Onitsha na jihar Anambra yayin wani gangamin yakin neman zabe na neman goyon bayan Afam Ogene dan takarar jam’iyyar Labour a mazabar tarayya ta Ogbaru, Mista Obi ya bayyana cewa akwai barayi da yawa a kasar nan da ke addabar talakawa.

Karanta Wannan: Fani-Kayode ya caccaki Peter Obi bayan an kama shi a Birtaniya

Sai dai ya jaddada cewa jam’iyyar Labour ta kuduri aniyar kawar da tsarin siyasar kasar daga irin wadannan mutane.

“Don haka, jam’iyyar Labour tana fafutukar samar da sabuwar Najeriya. Ina nan tare da ku, kuma babu wanda zai tilasta ni in bar Najeriya,” in ji Obi.

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaƙi – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...

Sojoji sun kama ɗan kasar China da zargin kai wa ƴan Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...

Farashin man fetur ya tashi bayan Isra’ila ta kai wa Iran hari

Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi bayan...

Isra’ila ta kashe manyan Jami’an tsaron Iran su biyar

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

Isra’ila ta kashe Manyan Jami’an Iran biyar a hare-hare

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...
X whatsapp