fidelitybank

Babu abin da zai sa na koma siyasar ɓangaranci – Obasanjo

Date:

Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo, ya sake nanata kudurinsa na ficewa daga harkokin siyasar jam’iyyar, inda ya ce babu abin da zai sa ya sake koma siyasar jam’iyya.

Obasanjo ya bayyana hakan ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai jim kadan, bayan wata ganawar sirri da ‘yan kwamitin ayyuka na jam’iyyar PDP na kasa a Abeokuta a ranar Asabar.

Ya ce, ya gamsu da zama dattijo, inda ya kara da cewa, babu abin da zai sa ya koma siyasar jam’iyya.

“Ina so in jaddada cewa, yanzu ba na cikin siyasar bangaranci, kuma babu wani abu da zai dawo da ni siyasar bangaranci.

“Zan kasance mai sha’awar abin da ke da kyau ga Najeriya kuma duk wanda ke son samun shawarata, zan ba shi musamman domin amfanin Najeriya da kuma maslahar Afirka”. In ji Obasanjo.

.

nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu kammala titin jirgi na Kaduna zuwa Kano a 2026 – Gwamnati

Gwamnatin Tarayya, ta ce za a kammala aikin titin...

Adadin kudaden da Liverpool ta kashe wajen daukar ‘yan wasa

Liverpool ta kashe fam miliyan 265 wajen ɗauko ƴanƙwallon...

Sunderland ta ɗauko ƴanƙwallo bakwai a kakar bana

Granit Xhaka ya zaman ɗan ƙwallo na bakwai da...

James Trafford ya sake komawa Man City daga Burnley

Mai tsaron ragar tawagar Ingila, mai shekara 21, James...

Luiz Diaz ya kammala komawa Bayern Munich daga Liverpool

Luis Diaz ya kammala komawa Bayern Munich daga Liverpool...

NNPCL ya musanta sayar da matatar mai ta Fatakwal

Babban kamfanin man fetur na kasa, NNPCL ya musanta...

Mun samu kuɗin gina titin jirgi daga Maiduguri zuwa Abia – Gwamnati

Gwamnatin Tarayya ta ce, ta samu duka kuɗin gudanar...

Sanatocin Arewa sun yi tir da kisan Zamfara

Ƙungiyar sanatocin Arewa, ta yi Allah wadai da kisan...

Tattalin arzikin Najeriya zai kara bunkasa a shekarar nan – IMF

Asusun Bayar da Lamuni na Duniya, IMF ya sabunta...

Ma’aikatan jinya sun fara yajin aiki a Najeriya

Ƙungiyar ma'aikatan jinya da unguzomomi ta kasa, ta fara...

Birtaniya ta na tsantsanr goyon bayam Hamas ne kawai – Netanyahu

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce, matakin da Birntaniy...

Birtaniya ta gindaya wa Isra’ila sharuɗa

Firaministan Birtaniya, Keir Starmer, ya shimfiɗa wa Isra'ila wasu...
X whatsapp