fidelitybank

Babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna ba ta da matsala a yanzu – Kwamishinan ‘Yan sanda

Date:

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kaduna, CP, Yekini Ayoku, ya tabbatar wa duk masu amfani da hanyar jirgin kasa cewa babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja ba ta da hadari.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, ASP Mohammed Jalige, a cikin wata sanarwa a ranar Litinin, ya ce CP din ya ba da wannan tabbacin ne a lokacin da ya fara wani rangadin karfafa gwiwa da tantancewa na babbar hanyar.

Mista Jalige ya ce, kwamishinan ‘yan sandan ya samu rakiyar manyan jami’an ‘yan sanda na rundunar.

Ya ce, a yayin ziyarar, Ayoku ya tattauna da jami’an tsaro a wurare daban-daban a kan babbar hanyar da ta kasance mai cike da cunkoso.

Jalige ya ruwaito kwamishinan ‘yan sandan ya yabawa ‘yan sandan bisa ayyukan da suke yi wa kasa, yana mai ba su tabbacin cewa rundunar ‘yan sanda da ‘yan sandan Najeriya za su rika duba lafiyarsu a koda yaushe.

Mista Ayoku, ya shawarci jama’a da masu zirga-zirgar ababen hawa a kan babbar hanyar da a ko da yaushe su hanzarta kai rahoton abubuwan da ba a saba gani ba ko wadanda ake zargi don daukar matakin gaggawa.

legit new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp