Rahotanni na cewa wata Gobara a ranar Litinin ta kone wani sashe na gidan gwamnatin jihar Katsina da ke jihar
Har yanzu dai ba a gano musabbabin barkewar gobarar ba.
Sai dai ana kokarin kashe gobarar.

Subscribe to Our VIP Newsletter
[newsletter_signup_form id=1]