fidelitybank

Babban burina in dawo da Barcelona gasar zakarun Turai – Augbameyang

Date:

Kungiyar Barcelona ta tabbatar da daukar Pierre-Emerick Aubameyang daga kungiyar kwallon kafa ta Arsenal.

Dan wasan na Gabon mai shekaru 32 ya rattaba hannu kan kwantiragi a yammacin ranar Litinin duk da cewa, ba a sanar da hakan ba sai a ranar Laraba.

Yarjejeniyar Aubameyang za ta kasance har zuwa 30 ga Yuni na shekarar 2025, kuma ta hada da zabin amincewa da shi a watan Yunin 2023, da kuma batun siyan Yuro miliyan 100 kwatankwacin fam (£ 83.4m).

“Ina matukar alfahari da farin cikin kasancewa a nan, kuma babban burina shi ne in taimaka wa kungiyar kuma in bayar da duk abin da zan iya, domin dawo da kungiyar zuwa gasar zakarun Turai.” in ji Aubameyang.

nigeria news today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp