fidelitybank

Ba zan lamunta da raba Najeriy ba – Tinubu

Date:

Shugaban Nkasa, Bola Tinubu ya ce, ko alama gwamnatinsa ba za ta lamunta da duk wani abu da zai raba kan al’ummar kasar ba.

Shugaban ya bayyana haka ne lokacin da ya karbi bakuncin jakadiyar kasar Finland a Najeriya, Sanna Selin, a fadarsa da ke Abuja a jiya Juma’a.

A lokacin ganawar tasu Tinubu ya bayyana farin cikinsa kan yadda hukumomin Finland suka tsare Simon Ekpa, jagoron wani bangare na haramtacciyar kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra (Ipob), wanda ke zaune a can.

Hukumomin Finland sun kama Ekpa wanda dan Najeriya ne da ke da takardar zama dan kasar ta Turai sakamakon abubuwan da yake yi daga can da ke janyo ce-ce-ku-ce tare da haddasa tashin hankali a yankin kudu maso gabashin Najeriya.

Wannan shi ne karon farko da shugaban na Najeriya ya yi magana a kan Ekpa, tun bayan kama dantawayen a shekarar da ta wuce a kan zarin ta’addanci.

A nata bangaren jakadiyar Finland din ta bayyana cewa Simon Ekpa na haifar da cikas a dangantaka tsakanin kasashen biyu.

Kuma a yanzu bayan tsare shi alaka ta ci gaba da wanzuwa da kyau tsakanin kasashen.

naija news legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp