fidelitybank

Ba zan baiwa sabon kocin Manchester United Amorim shawara ba – Guardiola

Date:

Kocin Manchester City, Pep Guardiola, ya ce ba shi ne mutumin da ya dace ya ba Ruben Amorim shawara ba.

A ranar Juma’a ne aka tabbatar da Amorim a matsayin kocin Manchester United na gaba.

Dan wasan mai shekaru 39, zai maye gurbin Erik Ten Hag, wanda aka kora ranar Litinin, bayan da West Ham ta sha kashi da ci 2-1.

An tambayi Guardiola game da labarin, musamman yayin da zai fuskanci Amorim ‘Sporting Lisbon a gasar zakarun Turai mako mai zuwa.

Ya amsa: “Ba ni ne mutumin da ya dace in ba abokan aikina shawara ba.

“United na da mutane da yawa da za su gaya masa halin da ake ciki a kulob din. Ba zan iya ba shi wata shawara ba.”

nan news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp