fidelitybank

Ba zan amince da cin hanci da rashawa wa ba a kotunan Najeriya – Mai Shari’a Kudirat

Date:

Sabuwar babbar mai shari’a ta kasa, Mai shari’a Kudirat Kekere-Ekun ta ce ko kaɗan ba za ta lamunci cin hanci da rashawa ba a ɓangaren shari’ar Najeriya a ƙarƙashin mulkinta.

 

“Dukkan wasu matsalolin da suka shafi kafin zaɓe dole a kammala su a Kotun Ɗaukaka Ƙara,” in ji ta, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.

 

Kudirat Kekere-Ekun ta bayyana hakan ne bayan Majalisar Dattawa ta tabbatar da ita a matsayin Babbar mai shari’a ta ƙasar ranar Laraba.

 

Shugaban ƙasar Najeriya Bola Tinubu ne dai ya aika da buƙatar hakan kasancewa ta riƙe muƙamin a matsayin muƙaddashiya tun watan Agusta bayan Mai shari’a Olukayode Ariwoola ya yi ritaya.

 

Mai shari’ar ta kuma bayyana cewa za ta yi amfani da fasahar zamani domin tabbatar da ganin ana gudanar da shari’a cikin sauri, sannan ta ƙuduri aniyar tabbatar da ƴancin ɓangaren shari’a.

 

Ita ce dai Babbar shari’a ta 23 a Najeriya, kuma mace ta biyu a matsayin.

besda salary

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp