fidelitybank

Ba zamu zabi APC ba saboda kabilancin addini – Kungiyar Kiristoci

Date:

Kungiyar Kiristoci ta kasa, ta yi alkawarin kin zabar jam’iyyar APC mai mulki a zaben shugaban kasar da ke tafe a shekara mai zuwa, bayan da dan takarar shugaban kasar karkashin jam’iyyar Bola Ahmed Tinubu ya zabi sanata Kashim Shetima a matsayin mataimakinsa.

Shi dai Tinubu da Khashim Shettima duka musulmai ne abinda da kungiyar ke kallon tamkar mayar da addininsu saniyar ware da jam’iyyar ta yi.

Jaridar Punch ya rawaito cewa, kungiyar na cewa wannan mataki da jam’iyyar ta dauka babban kuskure ne a siyasance a kasa irin Najeriya da ke da akidar bangaranci a siyasarta.

Kungiyar kiristoci ta mabiya Pentecostal (PFN) na cewa za su shawarci mabiyansu da kada su zabi jam’iyyar ta APC.

Tuni dai Tinubun ya kare matakin nasa, yana mai cewa ya fifita cancanta ne fiye da addini a zabin nasa.

Kiristoci da kungiyoyin fararen hula a kasar dai sun sha yi wa dan takarar gargadin daukar musulmi a matsayin mataimaki a zaben na watan Febrairu mai zuwa.

Tuni dai dan takarar babbar jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar wanda musulmi ne, ya zabi gwamnan jihar Delta Ifeanyi Okowa, wanda kirista ne a matsayin mataimakinsa.

legitnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp