fidelitybank

Ba zamu yarda Amurka ta tankwara mu ba – Rwanda

Date:

Shugaban Rwanda ya ce, ba za su yarda wata kasa ta ci gaba da tankwara su ba kan harkokin da suka shafi cikin gidansu ba.

Shugaban na Rwanda na bayyana hakan ne a matsayin martani ga bukatar da gwamnatin Amurka ta gabatar masa ta sakin wani mai kalubalantar gwamnatin kasar Paul Rusesabagina.

A yayin tattanauwa kan matsalolin da suka shafi Afirka a taron shugaban kasashen nahiyar da aka gudanar a Washington, an tambayi Kagame ko bukatar da wakilin Amurka Antony Bilinken ya gabatar ta sako shari’ar da ake yi wa Mr Rusesabagina, na “taimako ko bata masa rai”.

Mr Kagame ya ce, wani da ke Amurka na so a yi bar shari’ar, saboda mutumin tauraro ne.”

A shekarar da ya gabata ne aka sami wasu Rusesabagina da wasu mutanen da laifin ayyukan ta’addanci.

Mr Kagame ya ce “idan muka sake shi, su kuma sauran mutum 20 din da suka nuna shi a matsayin shugaban su.”

Mr Rusesabagina, mai shekaru 68, ya kasance jarumi na finafinan Hollywood, kan filin din kisan kiyashin da aka yi a Rwanda.

An yanke masa hukucin daurin shekaru 25 a gidan yari bayan da aka yaudare shi hawa jirigin daga dubai zuwa birnin Riwanda Kigali, a tunanin zai wuce zuwa Burundi. Inji BBC.

nnn hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp