fidelitybank

Ba zamu mika wuya ga Rasha ba – Ukraine

Date:

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya ce ƙasarsa na ci gaba da fafatawa a yankin Donbas kuma “ba ta da niyyar saranda”.

Cikin wata hira da ya yi da kafar talabijin ta CNN, Zelensky ya yi watsi da batun sakar wa Rasha yankin Donbas da wasu yankunan gabashin ƙasar a matsayin sharaɗin kawo ƙarshen yaƙin.

Ya ƙara da cewa: “Ukraine da mutanenta sun faɗa ƙarara. Ba mu mamaye ƙasar kowa ba kuma mu ma ba za a mamaye tamu ba.”

Duk lokacin da Shugaban Rasha Putin ya yi magana kan ƙwace yankin Donbas, yana magana ne kan tsohon garin da ake samar da ƙarafa da gawayin kwal na Ukraine.

Abin da yake nufi takamaimai shi ne ɗaukacin yankin gabashi mai girma na Luhansk da Donetsk wanda ya fara tun daga ƙarshen Mariupol daga kudu har zuwa kan iyaka daga arewaci.

punch news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp