fidelitybank

Ba zamu laminci kisan dan uwan mu ba – Kungiyar Likitoci

Date:

Kungiyar likitoci ta kasa, ta yi Allah wadai da kisan gillar da aka yi wa wani likita mai suna Dakta Uyi IIuobe, wanda rahotonni suka ce ‘yan uwan wani marar lafiya ne suka kashe shi a asibitin Oghara a jihar Delta da ke kudu maso kudu.

Rahotonni sun ce mutanen sun kashe Illuobe ne ranar 31 ga watan Disamba, bayan da suka zarge shi da sakaci wajen mutuwar É—an uwansu a asibitin.

A wata sanarwa da shugaban Æ™aungiyar likitoci ta Æ™asar Dakta Uche Ojinmah ya fitar ranar Litintin, ya yi kira ga majalisar dokokin Æ™asar da ta yi dokar haramta cin zarafin ma’aikatan lafiya a Æ™asar.

Mista Ojinma ya ce ”Ƙungiyar Likitoci ta Najeriya ta kaÉ—u tare da bayyana baÆ™in cikinta game da labarin kisan Dakta Illuobe, da ‘yan uwan wani marar lafiya suka yi a asibitin Oghara inda yake aiki”.

“Abu ne da ba za a lamunta ba cin zarafi tare da kisan ma’aikatan lafiya, likitan da ke cikin likitoci Æ™alilan da suka sadaukar da rayuwarsu wajen kula da lafiyar al’ummar Æ™asa”, kamar yadda sanarwar ta bayyana.

“Muna kuma yin Allah wadai tare da kira ga gwamnatin jihar Delta da babban sifeton ‘yan sanda na Æ™asa, da su bayar da umarnin gudanar da bincike cikin gaggawa tare da gurfanar da mutanen da suka aikata wannan laifi domin su girbi abin da suka shuka”.

A makon da ya gabata ma dai hukumomin asibitin koyarwar Ilorin a jihar Kwara ta tsakiyar Najeriya sun Æ™i bayar da gawar wani mutum da ya mutu tare da kama É—aya daga cikin ‘yan uwan mamacin bisa zargin lakaÉ—a wa wani likitan asibitin duka.

Rahotonni sun ruwaito cewa wasu daga cikin ‘yan uwan mamacin sun doki likitan a sashen kula da masu buÆ™atar kulawar gaggawa na asibitin.

tribune news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar Æ´ansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...

Farashin kayan abinci na rugu-rugu a Najeriya – NBS

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin...

Kotun Kano ta ce a kamo mata Dagacin Tamburawa

Kotun Shari’ar Musulunci da ke shelkwatar Hisbah a Kano,...

Kotu ta ƙwace motocin gwamnatin Zamfara guda 40 daga hannun Matawalle

Kotun Daukaka Kara da ke a Sokoto ta tabbatar...

A na cigaba da gudanar da zaben cike gurbi harda Kano

Kano na É—aya daga cikin jhihohin da ake kaÉ—a...

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...
X whatsapp