fidelitybank

Ba zamu kaurace wa zaben 2023 – IPOB

Date:

Ƙungiyar ‘yan awaren IPOB masu fafutikar kafa ƙasar Biafra da ke kudu maso gabas, ta ce, ba ta da niyyar ƙaurace wa zaɓen ƙasar da za a gudanar cikin watannin Fabrairu da Maris na wannan shekara

A watan da ya gabata ne Hukumar Zaɓe mai Zaman Kanta a ƙasar INEC ta yi gargaɗin cewar yawan hare-hare kan ofisoshinta da ke yankin da ƙungiyar IPOB ke gudanar da ayyukansu, zai shafi shirye-shiryen hukumar game da babban zaɓen a yankin.

To amma mai magana da yawun ƙungiyar Emma Powerful ya zargi wasu ‘yan siyasa da haddasa fargaba a zukatan al’umma domin su samu damar murɗe zaɓen tare da ɗora laifin kan ƙungiyar tasu ta IPOB.

A watan da ya gabata ƙungiyar ta yi Allah-wadai da rigingimun da ake samu a yankin kudu maso gabashin ƙasar, inda ta umarci mazauna yankin da su yi rajistar zaɓe.

breaking news in nigeria today punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An ceto Mutane 25 da syka kife a kwale-kwalen Sokoto

Hukumomi a jihar Sokoto sun ce, sun samu nasarar...

An fara duba rabon gyaran arzikin Najeriya

Shugaban Hukumar rarraba arziƙin ƙasa RMAFC, Mohammed Shehu, ya...

Kwallaye 6 da aka zurawa Santos a raga ta sanya Neymar ya fashe da kuka

Ɗan wasan tawagar Brazil, Neymar ya fice daga cikin...

Hukumar Shari’a ta magantu kan sadakin dubu 20 da ya yamutsa hazo a Kano

Hukumar shari’a ta jihar Kano, ta ce ba a...

Cutar Mashako ta yi ajalin Yara hudu a Kano

Rahotanni na cewa cutar mashaƙo wadda aka fi sani...

Cin zaben da NNPP ta yi a Kano cuwa-cuwa ne – Ata

Ministan Jiha na Gidaje da Cigaban Birane, Rt Hon...

Mutane kusan 40 sun ɓace sakamakon haɗarin kwale-kwale a Sokoto

Aƙalla mutum 40 ne ake nema bayan haɗarin kwale-kwale...

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar ƴansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...
X whatsapp