fidelitybank

Ba zamu iya kammala aikin Ajaokuta ba kafin wa’adin Buhari – Gwamnatin Tarayya

Date:

Ministan ma’adinai da karafa, Olamilekan Adegbite, ya ce, ba za a kammala gyaran kamfanin karafa na Ajaokuta ba kafin karshen wa’adin shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar 29 ga Mayu, 2023.

Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da yakin da ya hada da Rasha da Ukraine ya janyo asarar dala biliyan biyu na yarjejeniyar gyaran karafa ta Ajaokuta da ke jihar Kogi.

A cewar Ministan, “A watan Oktoba na 2019, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Vladmir Putin na Rasha sun gana a taron Rasha da Afirka a Sochi inda suka amince da farfado da kamfanin sarrafa karafa na Ajaokuta.”

Ya lura da cewa, matsalolin da ke haifar da barkewar cutar ta COVID-19 a duniya kuma sun jinkirta fara aikin.

Adegbite, bai bayyana sunan kamfanin na Burtaniya da zai gudanar da aikin ba a nan gaba

world news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp