fidelitybank

Ba zamu fitar da jadawallin zabe ba sai mun ga abun da ya biyo ba – INEC

Date:

Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta INEC, Farfesa Mahmud Yakubu, ya ce, hukumar na ci gaba da jiran ganin abin da zai biyo baya a ƙudirin gyaran dokar zaɓe da ke gaban shugaban ƙasa kafin su faɗi jadawalin babban zaɓen 2023.

Yayin ganawa da manema labarai, Farfesa Mahmud, ya ƙara da cewa, shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya ba su tabbacin cewa ‘yan majalisar za su mayar da hankali kan gyaran dokar da zarar sun koma bakin aiki a yau Talata daga hutun ƙarshen shekara da suka yi.

“Muna jiran saka wa ƙudirin dokar zaɓe hannu cikin sauri, wadda take da matuƙar muhimmanci ga harkokin zaɓen mu. Da zarar ta zama doka, nan take za mu fitar da jadawalin ayyuka na babban zaɓen 2023 bisa tsarin sabuwar dokar, “ a cewar Farfesa Yakubu.

Shugaba Buhari ya bayyana cewa, ya ƙi amincewa ya saka wa dokar hannu, saboda ‘yan majalisa sun haƙiƙance cewa, wajibi ne jam’iyyu su fitar da ‘yan takara ta hanyar zaɓen yar tinƙe, ya na mai cewa “Dole ne a bai wa mutane zaɓi”.

Kafin su tafi hutun, ‘yan majalisar sun sha alwashin yin amfani da damar da Kundin Tsarin Mulki ya ba su wajen tsallake shugaban ƙasa kuma su saka wa dokar hannu.

vangurd 
news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp