fidelitybank

Ba zamu dauki malamin jami’a dan siyasa aiki ba – INEC

Date:

Hukumar zabe (INEC), ta ce, ba za ta tura duk wani malamin jami’a da ke da alaka da wata siyasa aiki a zabukan kasar da za a fara nan da ‘yan kwanaki ba.

Sannan ta ce, duk wani malamin jami’a da zai yi mata aikin wucin-gadi a zabukan kasar da ke tafe dole ne ya yi rantsuwar ‘yan ba-ruwanmu, wato ba ya wata jam’iyya ko siyasa ko goyon bayan wani dan takara.

Shugaban hukumar, Farfesa Mahmood Yakubu, ne ya sanar da haka jiya Alhamis a Abuja a lokacin wani taro da shugabannin jami’o’in kasar a Hukumar Jami’o’in Kasar (NUC).

Sai dai ya ce, daman ita rantsuwar ta tabbatar da cewa mutum ba shi da wata jam’iyya ko dan siyasa ko takara da yake goyon baya, tana hawa kan dukkanin ma’aikatan zabe ne kamar yadda sashe na 26 na dokar zabe ta 2022 ya tanada.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, shugaban ya ce hukumar ba za ta tura duk wani malamin jami’a da ta san yana da alaka da wata jam’iyya ba.

“Haka suma wadanda watakila ba su shiga siyasa amma an san suna da dangantaka da wata siyasa ba za a dauke su ba. Hka suma wadnda aka yanke musu hukunci kan magudin zabe dole ne a ware su,” in ji shugaban na INEC.

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mata da kanan Yara ne Ambaliya ta daidaita a jihohi 19 – NEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa, NEMA, ta...

Facebook ya ƙi amincewa da tsare-tsaren Turai na amfani da AI

Wasu muhimman tsare-tsare na dokokin Tarayyar Turai kan amfani...

Ranar 18 za a fara rajistar zabe – INEC

Hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC ta sanar da...

Trump ya tura jiragen ruwa na yaki masu dauke da makaman nukiliya kusa da Rasha

Shugaba Trump ya ce, ya umarci a matsar da...

Amnesty na tuhumar gwamnatin Najeriya kan bacewar Dadiyata

Ƙungiyar Amnesty International ta yi Allah-wadai da sakacin da...

Rundunar sojin ruwa za ta kafa sansani a Kebbi

Rundunar sojin ruwan Najeriya ta bayyana aniyar kafa sansaninta...

Za afara rijistar masu zabe a Najeriya – INEC

Hukumar zaɓe ta INEC, ta ce, nan gaba cikin...

Ma’aikatan Jinya sun dakatar da yajin aiki a Najeriya

Ministan lafiya a Najeriya ya ce, ma'aikatan jinya da...

Izak ya na É—aukar horo bayan ya dage sai ya koma Liverpool

ÆŠanwasan gab ana Newcastle Alexander Isak na can yana...

Masu tsaigunta wa Æ´an Bindiga ne ke haddasa kashe-kashe – Gwamnan Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta ce masu tsegunta wa Æ´anbindiga...

Gwamnoni ku yi wa mutanen Æ™auyika da karkara ayyuka – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu, ya buƙaci gwamnonin ƙasar nan su...

Dino Melaye ya gudu daga PDP ya faÉ—a ADC

Tsohon É—an jamalisar dattawa mai wakiltar Kogi ta Yamma,...
X whatsapp