fidelitybank

Ba zamu amince da gurɓataccen shugaba a 2023 – Joseph Yobo

Date:

Tsohon kyaftin din kungiyar Super Eagles, Joseph Yobo da wasu shugabannin matasa sun kaddamar da wani shiri mai suna Grassroots Mobilisation Initiative a ranar Litinin a Abuja.

A cewarsu, GMI an tsara shi ne domin samar da wata kafa ta zaburar da goyon bayan matasan Najeriya, wajen gudanar da ayyuka masu tarin yawa wanda zai tabbatar da cewa, masu sahihanci ne kawai za su karbi mulki a 2023, musamman a fadar shugaban kasa.

Yobo, a jawabin da ya gabatar a wajen taron, ya bayyana bakin cikinsa kan gazawar shugabanni wajen tunkarar kalubalen rashin tsaro, da tabarbarewar tattalin arziki, da cin hanci da rashawa, da talauci da ba a taba ganin irinsa ba.

Ya ce, “Mun yarda cewa Najeriya aiki ne da ke kan gaba. A matsayinmu na al’umma, mun dan samu ci gaba, amma muna son kari, a hakikanin gaskiya, da yawa. Idan ka dubi kasar a halin yanzu, ba mu kasance inda ya kamata mu kasance ba.

“A baya-bayan nan ne ni da wasu masu irin wannan tunani muka dauki kanmu mu hadu mu yi magana domin amfanin kasarmu. Muna son sabon shugaba wanda zai karfafa kyawawan nasarorin da ake samu da kuma ciyar da Najeriya gaba.

“Zaben 2023 na da matukar muhimmanci ga makomar kasarmu. Daga Arewa zuwa Kudu, daga Gabas zuwa Yamma, dole ne a sa baki da yan Nijeriya.

spw

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...
X whatsapp