fidelitybank

Ba zai yu a ce Najeriya ta shanye lita miliyan 70 a rana ba – Saraki

Date:

Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya kalubalanci shirin gwamnatin tarayya na kashe kudaden tallafin man fetur bisa dogaro da lita miliyan 70 da ake amfani da shi a rana.

Tsohon shugaban majalisar dattawan, Bukola Saraki, ya bayyana hakan ne a wata hira da gidan talabijin na Channels TV a yammacin Lahadi.

Bukola ya ce, man fetur din Najeriya ba zai iya wuce lita miliyan 35 a rana ba, ya kuma yi nuni da cewa, Najeriya na iya bayar da tallafin man fetur, makwabciyarta kasashen Yammacin Afrika.

Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mikawa majalisar dokokin daftarin kasafin kudin shekarar 2022 wanda ya gyara a watan da ya gabata, inda gwamnatin tarayya ta ware Naira tiriliyan 2.557, domin tallafin man fetur sakamakon dakatar da aiwatar da manufofin da gwamnatin tarayya ta yi.

tribune newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp