fidelitybank

Ba za mu taba sasanta wa da ‘yan Bindiga ba – Gwamnatin Katsina

Date:

Gwamnatin jihar Katsina ta musanta batun cewa, ta fara shiga sasanci da ƴanbindigar jihar, inda ta ce lallai babu hannunta a wannan batu.

Gwmanatin ta bayyana haka ne bayan wasu jagororin ƴanbindiga sun miƙa bindigogi da mutanen da suka yi garkuwa da su ga sojoji a jihar.

A wata tattaunawa da ya yi da Daily Trust, kwamishinan watsa labarai na jihar Katsina, Dr Bala Salisu ya ce gwamnatin jihar na kan bakarta cewa ba za su yi sulhu da ƴanbindiga ba.

Sai dai ya ce a shirye suke su karɓi duk wani ɗanbindigar da ya tuba da kansa, ya miƙa wuya.

A jiya ne rundunar sojin Najeriya ta ruwaito cewa wasu manyan ƴanbindiga sun miƙa bindigogi da mutanen da suka yi garkuwa da su ga sojoji a jihar ta Katsina.

vanguard news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp