fidelitybank

Ba za mu taba mika wuya ba ga Rasha – Ukraine

Date:

Dakarun Ukraine na ci gaba da jajircewa, domin tabbatar da sojin Rasha ba su kutsa birnin Kyiv ba.

Sojin Ukraine sun haka ramuka masu zurfi da min kewaye mashigar Kyiv, yayin da wasu kuma suka kafa shingaye a kan hanya dauke da makaman roka da tankokin yaki.

Magajin birnin Kyiv Vitaliy Klitschko, ya ce, ba za su taba mika wuya ba.

Ya ce “a yanzu an ci gaba da gwabza yaki a Irpin da Bucha, da Hostomel, dakarunmu na fafatawa, abin da nake son shaida muku shi ne, babu inda za mu, ba kuma za mu bar Kyiv b, babu mai son mutuwa, amma dole mu tsaya mu kare ‘ya’yanmu da iyalanmu.”

Burinsu mu mika wuya, hakan kuwa ba za ta taba faruwa ba.

www.punch news.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp