fidelitybank

Ba za mu bari a yi zaɓen Rivers ba – Ƴan Sanda

Date:

Rundunar ‘yansandan jihar Rivers, ta ce, ba za ta bari a yi zaɓen ƙananan hukumomin jihar da aka tsara gudanarwa gobe Asabar ba.

Cikin wata sanarwa da kakakin ‘yansandan jihar, SP Grace Iringe-Koko ya fitar, ya ce rundunar ta samu umarnin kotu da ya hana su bayar da tsaro a lokacin zaɓukan.

Sanarwar ta ƙara da cewa a ranar 30 ga watan Satumba babbar kotun tarayya da ke Abuja ta haramta wa rundunar barin gudanar da zaɓen da kuma bayar da tsaro a lokacin zaɓen.

”Kan haka ne sashen shari’a na rundunar ‘yansandan ya shawarci rundunar cewa, ta yi biyayya ga umarnin kotun”, kamar yadda sanarwar ta yi ƙarin haske.

Shi dai gwamnan jihar, Siminalayi Fubara ya dage cewa sai an gudanar da zaɓen duk da wannan umarni na kotu.

besda

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp