fidelitybank

Ba za mu bar Yahudawa su koma gidajensu a arewaci ba – Nasrallah

Date:

Shugaban ƙungiyar Hezbollah, Hassan Nasrallah, ya ci alwashin hana Isra’ilawa komawa gidajensu a arewacin ƙasar.

Kusan mutum 60,000 ne suka gudu daga muhallansu daga arewacin Isra’ilar saboda hare-hare kusan kullum da ƙungiyar ke kaiwa yankin daga Lebanon maƙwabciyarta.

“Muna ganin su a matsayin ‘yan mamaya kuma masu kama wuri su zauna a gidajen Falasɗinawa,” a cewarsa cikin jawabin da ya kammala babu daɗewa.

“Kun ƙalubalance mu kuma mun amsa ƙalubalen. Ina faɗa wa Netanyahu da Gallant cewa ba za ku cim ma wannan muradin ba.

“Ba za ku iya mayar da mutanen nan arewaci ba. Hanya ɗaya da za ku iya yin hakan ita ce ku dakatar da hare-hare a kan Gaza da Gaɓar Yamma da Kogin Jordan. Ita ce hanyar kawai.”

legit nig. news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama ɗan kasar China da zargin kai wa ƴan Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...

Farashin man fetur ya tashi bayan Isra’ila ta kai wa Iran hari

Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi bayan...

Isra’ila ta kashe manyan Jami’an tsaron Iran su biyar

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

Isra’ila ta kashe Manyan Jami’an Iran biyar a hare-hare

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

A dawo da tallafin aikin Hajji ga maniyyatan Najeriya – Ndume

Jagoran ƴan kwamitin majalisar dattijawa kan harkokin ƙasashen waje...

A na fargabar mutuwar dukkanin fasinjojin jirgin Indiya da ya yi hatsari

Kamfanin dillancin labaru na AP ya rawaito cewa, shugaban...

An kwashe wasu daga cikin Gawarwakin da Jirgi ya fada cikin gidaje a Indiya

Ƙungiyar likitoci ta ƙasar Indiya (FAIMA), ta ce an...

Tinubu ya mayar da martani kan mayar da Najeriya tsarin jam’iyya daya

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya mayar da martani game...

Zan cigaba da sa yawan jini ga maƙiya Tinubu – Wike

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya sha alwashin...

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...
X whatsapp