fidelitybank

Ba za a sake komawa jami’o’in gwamnati ba sai an biya mana buƙatun mu – ASUU

Date:

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), shiyyar Abuja ta ce, ba za a sake komawa jami’o’in gwamnati ba, har sai an sake kulla yarjejeniyar 2009, a aiwatar da ita, sannan a tura Jami’ar Transparency and Accountability Solution (UTAS) ta tura.

Ko’odinetan kungiyar ASUU na shiyyar, Dakta Salawu Muhammed Lawal, ne ya bayyana haka yayin wani taron manema labarai a jami’ar Abuja da ke Gwagwalada ranar Litinin.

A cewarsa ‘yan kungiyar a shirye suke su koma bakin aiki da zarar gwamnatin tarayya ta biya musu bukatunsu.

Kamfanin Dillancin Labarai na NAN ya ruwaito cewa, shiyyar ta kunshi Jami’ar Tarayya ta Lafiya, Jami’ar Fasaha ta Tarayya ta Minna, Jami’ar Jihar Nasarawa, Keffi, Jami’ar Ibrahim Badamasi Babangida, Lapai, da Jami’ar Abuja.

legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp