fidelitybank

Ba za a daina sace mutane ba idan da Turji da Alheri – Sanata Shehu Sani

Date:

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya ce ba za a daina garkuwa da mutane a Arewa ba muddin Bello Turji da Ado Aleru na hannun su.

Sani dai na mayar da martani ne kan sace mutane 80 da aka yi a jihar Zamfara.

Ya jaddada cewa, gwamnati ta gaza wajen kare rayukan ‘yan Najeriya.

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da yara sama da 80 a karamar hukumar Tsafe da ke jihar Zamfara.

Yaran da aka yi garkuwa da su ranar Juma’a ‘yan shekara 12 zuwa 17 ne.

Iyayen wadanda harin ya rutsa da su sun ce, da sanyin safiya ne maharan suka tare su suka tafi da su cikin dajin.

Da yake mayar da martani, Sani ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa: “Yan ta’adda sun yi garkuwa da mutane 80 a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya.

“Matukar dai irin su Bello Turji da Ado Aleru suna nan gaba daya duk da tashin bama-baman da jiragen ke yi, ba za a daina sace mutane a yankunan karkara ba. Gwamnati ta kasa tabbatar da rayuka. “

legit breaking news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp