fidelitybank

Ba ‘yan Israilan da zai fita daga Gaza da ransa sai an biya bukatun mu – Hamas

Date:

Ƙungiyar Hamas ta yi gargaɗin cewa babu wani da take garkuwa da shi da zai bar Gaza da ransa har sai an biya buƙatunmu.

Kakakin Hamas, Abu Obeida ne ya bayyana haka cikin wani saƙon murya da aka wallafa ranar Lahadi ta shafin Telegramt.

Ana i gaba da matsa wa Hamas lamba game da fiye da mutum 38 da har yanzu suke hannunta da wasu ƙungiyoyin masu riƙe da makamai.

Isra’ila ta sha yin alƙawarin yin duk bai yiwuwa na kuɓutar da sauran mutanen da ke hannun Hamas.

Mutum 110 aka saki a jumulla sai dai yarjejeniyar dakatar da yaƙi ta mako ɗaya wadda a ƙarƙashinta aka saki gommai ta zo ƙarshe kuma tun lokacin Isra’ila ta ci gaba da luguden wuta a Gaza.

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp