fidelitybank

Ba wani laifi da na aikata – Martanin Emefiele a kotu

Date:

Tsohon gwamnan babban bankin kasa, Godwin Emefiele, ya musanta aikata tuhume-tuhume 20 da hukumar EFCC mai yaki da yi wa arzikin kasa ta’annati take masa wadanda aka sabunta.

A yanzu tuhume-tuhumen da ake yi wa Emefiele sun hada da zargin cin amana da zamba da hada baki wajen aikata babban laifi da jabu.

Tsohon gwamnan babban bankin wanda aka ba shi beli ya samu izinin fita daga Abuja amma ba kasar ba kamar yadda alkali Hamza Muazu na babbar kotu a Abuja ya yanke.

Lauyan hukumar EFCC, Rotimi Oyedepo bai kalubalanci hukuncin ba shi beli ba.

Da yake amincewa da bukatar ba da beli, Alkali Muazu ya dage karar zuwa 12 da 13 ga watan Fabarairu domin ci gaba da zama.

current eggon news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp