fidelitybank

Ba wani cin hanci da muka karba – ‘Yan Majalisa

Date:

‘Yan Majalisar Wakilai sun musanta zargin karɓar kuɗi dala miliyan 15 daga gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari kafin su amince da buƙatar sauya fasalin bashin naira tiriliyan 22 da ta karɓa daga Babban Bankin Najeriya (CBN).

Majalisar ta bayyana zargin da “maras tushe wanda kuma ba shi da makama” cikin wata sanarwa da mai magana da yawunta, Benjamin Kalu, ya fitar ranar Juma’a.

Ya ce sai da suka tattaunawa da ɓangaren zartarwa da kuma tsettsefe buƙatar kafin su amince.

“A matsayinmu na zaɓaɓɓun wakilai, matakai da kuma ayyukan da muke gudanarwa don al’umma ne.

“Idan ba a manta ba, Majalisa ta dakatar da buƙatar na wani lokaci don saboda shawarar da wasu kwamatoci suka bayar ta gudanar da cikakken nazari game da aikin tallafa wa al’umma da gwamnatin ta ce za ta yi da kuɗin.”

taraba state today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp