fidelitybank

Ba ni da niyyar daukaka kara a kan hukuncin kotu – Ahmed Lawan

Date:

Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ya karyata rahoton da ke yawo cewa, ya yi watsi da matakin da ya dauka a baya na kin daukaka kara kan hukuncin da babbar kotun tarayya da ke Damaturu ta yanke wanda ya soke zabensa.

Lawan a cikin wata sanarwa ta hannun mai taimaka masa kan harkokin yada labarai, Ola Awoniyi ya bayyana rahoton a matsayin ‘karya ce.

Sanarwar ta ci gaba da cewa, “Wannan wani sabon labari ne daga masu yada labaran karya Sahara Reporters.”

Sanarwar ta kuma bayyana cewa, idan wani bai gamsu ba kuma ya yanke shawarar kalubalantar hukuncin da kotun ta yanke, to babu ruwansa da shugaban majalisar dattawa.

“A karo na goma sha uku, muna so mu jaddada cewa shugaban majalisar dattawa ba shi da niyyar daukaka kara a kan hukuncin kotun”, in ji sanarwar.

A cewar sanarwar shugaban majalisar dattawan ya bayyana nasa matsayin a fili kuma tuni ya ci gaba. “Shi mutum ne mai maganarsa”.

Don haka, ta bukaci jama’a da su ba da rahoton na bogi ba komai ba illa raini da ya kamace shi.

Ku tuna cewa jam’iyyar APC reshen jihar Yobe ta sha alwashin daukaka kara kan hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke, wanda ta bayyana Bashir Machina a matsayin dan takarar Sanatan Yobe ta Arewa.

nigeria.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp