fidelitybank

Ba na cikin kwamitin bayar da shawara na zabar Shettima – Babachir

Date:

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal, ya musanta ikirarin cewa, yana cikin kwamitin da ya ba da shawarar a tsayar da wadanda za su tsaya takara ga Bola Tinubu.

A zantawarsa da Aminiya a daren Laraba, Lawal ya ce, ba ya cikin duk wani kwamitin da ya ba da shawarar a mika sunayen wadanda za su tsaya wa Tinubu.

Ya tabbatar da cewa, shi  ne ya jagoranci kwamitin tsare-tsare da dabaru da aka kafa domin aiwatar da dabarun da Tinubu zai dauka na karbar tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC.

Ya kuma ce, bai san da wani karamin kwamiti da ya ba tsohon gwamnan Legas shawarar abokan takararsa ba.

legits news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

‘Yan Bindiga sun kashe Sojoji a Neja

Rundunar Sojin Kasa, ta tabbatar da mutuwar wasu daga...

Kungiyoyi 110 suna bukatar mu yi musu rijista – INEC

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta tabbatar da samun buƙatu...

Majalisar dokoki na son Iran ta yanke hulÉ—a da hukumar sanya ido kan makamashin nukiliya

Majalisar dokokin Iran ta kaɗa ƙuri’a domin yanke hulɗa...

Ƴan sanda sun kama mutum 26 da ake zargi da hannu a kashe-kashen Benue

Sufeto Janar na ‘ƴan sanda, Kayode Egbetokun, ya bayyana...

Ba dan mun yi wa Iran barna ba da har yanzu ba ta nemi sulhu ba – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sake jaddada cewa harin...

Iran ta zartar da hukuncin kisa kan masu leken asiri

Kamfanin dillancin labarai na sashen shari'a a Iran ya...

Za mu É—auki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta É—aukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu Æ™awayen Amurka za su É—anÉ—anar kuÉ—arsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...
X whatsapp