fidelitybank

Ba mu nuna kowa ba a zaben 2023 – MACBAN

Date:

Ƙungiyar Fulani makiyaya ta ‘Mi Yetti Allah’ (MACBAN) tace babu wani dan takar da ta nunawa goyon baya da yake neman shugabancin Najeriya, haka zalika ba ta nuna goyon baya ga wata jam’iyyar siyasa ba gme da zaben da ke tafe na 2023.

Shugaban kungiyar na kasa Alhaji Baba Usman-Ngelzarma ne ya bayyana hakan yayin da yake tattaunawa da manema labarai a Abuja a ranar Juma’a, yana cewa duka manyan jam’iyyun siyasar ba su sanyan manyan kalubalen da Najeriya ke fuskanta ba cikin manufofinsu.

Ya kara da cewa ” ya kamata na bayyana komi a bude muna da kungiyar Miyetti Allah biyu. Muna da Miyetti Allah Kautal Hore da kuma Miyetti Allah (MACBAN) wadda nake shugabanta a mataki na kasa.

“Dan gane da kungiyata, ba mu ayyana wani dan takarar shugabn kasa da muke goyon baya ba ya zuwa yanzu.”

fg spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan Æ´ansanda mai kula da sashen kai É—auki na...

INEC za ta bai wa É—aurarru damar kaÉ—a Æ™uri’a a lokacin zaÉ“uka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

ÆŠaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon É—an takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaÉ—i mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaÉ—i...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...
X whatsapp