fidelitybank

Ba mu ne muka kashe Sojoji 2 ba – IPOB

Date:

Kungiyar ‘yan awaren yankin kudu maso gabas mai fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB), ta musanta zargin da rundunar sojin Najeriya ta yi na cewa, ita ce ke da alhakin kisan gillar da aka yi wa wasu sojoji a jihar Imo.

A ranar Talata ne rundunar sojin Najeriya ta zargi kungiyar IPOB da kuma kungiyar tsaro ta Eastern Security Network (ESN), da laifin kashe wasu jami’anta guda biyu, Master Warrant Officer (MWO) Audu M Linus (mai ritaya) da kuma Private (Pte) Gloria Matthew.

Marigayin, a cewar daraktan hulda da jama’a na rundunar, Birgediya Janar Onyema Nwachukwu, ya gamu da ajalin su ne a ranar Asabar, 30 ga Afrilu, 2022, a lokacin da suke kan hanyar zuwa jihar Imo domin bikin aurensu na gargajiya.

Sai dai a martanin da ta mayar kan wannan zargi, kungiyar ta IPOB a wata sanarwa da ta fitar a ranar Larabar da ta gabata ta hannun mai magana da yawunta, Emma Powerful, ta nesanta mambobinta da hannu a zargin kisan sojojin biyu.

@nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp