fidelitybank

Ba mu ji daɗin hana baiwa ƙananan hukumomin Rivers kuɗaɗe ba – PANDEF

Date:

Ƙungiyar ci gaban yankin Neja Delta PANDEF, ta nuna rashin jin daɗinta kan hukuncin kotun ƙoli, wadda ta umarci babban akanta da babban bankin Najeriya su dakatar da ba jihar Rivers kasonta na tarayya.

Sakataren watsa labarai na ƙungiyar, Chief Obiuwevbi Ominimini ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a madadin ƙungiyar, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.

“Mutanen jihar, waɗanda ba su aikata laifin komai ne za su shiga matsala. Kuma ganin yadda jihar Rivers take kan gaba wajen tara wa ƙasar kuɗin shiga ta fannin man fetur da iskar gas, jihar ba ta cancanci shiga tasku ba saboda saɓanin siyasa.”

“Lallai hana jihar kasonta zai jefa ƴan jihar cikin ƙunci da damuwa,” in ji sanarwa, inda ta ƙara da cewa a shirye ƙungiyar take wajen tabbatar da sulhu da haɗin kai a yankin na Neja Delta.

thisday nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp