fidelitybank

Ba mu da wani dan takara ko jam’iyya da muke so a zaɓen 2023 – Amurka

Date:

Gwamnatin Amurka, ta ce, ba ta da zabi tsakanin ‘yan takarar da za su fafata a zaben 2023.

Gwamnatin Amurka ta kuma ce, ba ta da wata jam’iyyar siyasa da ta fi so ya lashe zaben 2023 a Najeriya.

Will Stevens, karamin jakada na Ofishin Jakadancin Amurka a Legas, ya ce, ya na da sha’awar tabbatar da buri na ‘yan Najeriya ya tabbata, wanda ya kasance sahihi, gaskiya, da kuma zabe cikin lumana.

Stevens ya bayyana hakan ne a taron ranar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa da kasa wanda karamin ofishin tare da hadin gwiwar BudgIT suka shirya a karshen mako.

A cewar Stevens: “Idan muka mai da hankali kan zabukan da ke tafe a Najeriya, bari in bayyana a fili cewa, Amurka ba ta da wani dan takara ko jam’iyya da ta fi so a zabe mai zuwa.

“Sha’awarmu ita ce tallafawa sahihin zabe, gaskiya, kuma cikin lumana da zai wakilci muradin ‘yan Najeriya.

“Mun bukaci dukkan ‘yan Najeriya da su yi watsi da amfani da tashin hankali da kalamai masu tayar da hankali a lokacin da kuma bayan ranar zabe.”

nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kashe kwamandan Boko Haram a tafkin Chadi

Sojojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da kisan wani jagoran...

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...

Ganduje ya dawo Najeriya bayan ya shafe wata guda a Landan

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Ganduje,...

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...
X whatsapp