fidelitybank

Ba ma goyon bayan shugaban PDP – Kwamitin Gudanarwa

Date:

Kwamitin gudanarwa na jam’iyyar PDP, ya bayyana goyon bayansa ga shugaban jam’iyyar na ƙasa na riƙon ƙwarya, Umar Damagum.

Sakataren harkokin watsa labarai najam’iyyar, Debo Ologunada, shi ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba a Abuja.

Ya ce kwamitin gudanarwar ya nuna goyon bayan ne ga shugaban na riƙon ƙwarya a taronsa na 54 da ya gudanar ranar Talata.

Ologunagba ya ce kwamaitin ya nuna goyon bayan ne bisa la’akari da irin ƙoƙarinsa wajen sake wa jam’iyyar ta PDP fasali domin ta amsa sunanta na babbar jam’iyyar adawa a Najeriya.

A ranar Alhamis ɗin nan ne dai jam’iyyar za ta gudanar da babban taronta inda a nan ne za a tabbatar da ci gaba da shugabancin Umar Damagum a matsayin shugaban jam’iyyar ko kuma a tsige shi.

A 2023 ne dai aka naɗa Umar Damagum a matsayin shugaban jam’iyyar ta PDP bayan dakatar da tsohon shugaban jam’iyyar, Cif Iyorchia Ayu.

@nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...

An sassata rikicin da aka shafe shekaru 30 kan Masallacin Sharada da Islamiyya

Tsohon dan takarar gwamnan Kano, Malam Sha’aban Ibrahim Sharada,...

Duk da kalubalen ‘yan siyasa a Kano mun shirya a zaben cike gurbi – INEC

Kwamishinan hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) reshen jihar...

Barau ya jagorancin gangamin zaben cike gurbi a Kano

Barau ya samu rakiyar Karamin Ministan Gidaje da Raya...

Gwamnatin Kano ta kara fadada shirin matasa 

Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya sake,...

An kaiwa Malamin addini hari a Kano bayan an jikatasu da Matarsa

Wani malamin addinin Musulunci, Malam Kabir Idris, da matarsa...

Kotun Kano ta daure wata Mata da ake zargin ta tsafe su

Kotun Majistiri mai lamba 7 da ke Nomansland, ƙarƙashin...

Dalibi ya kashe kansa a cikin Jami’a

Hukumar jami'ar Obafemi Awolowo da ke jihar Osun, sun...

Gobara na cigaba da lakume wasu yankunan Turai

Gobarar daji na ci gaba da ruruwa a sassan...

An kama Fursunoni 7 da suka tsere daga gidan kurkukun jihar Nasarawa

Hukumar kula da gidajen yari a Najeriya ta ce...
X whatsapp