fidelitybank

Ba ma goyon bayan kowa a zaben 2023 – Amurka

Date:

Jakadar Amurka a Najeriya, Mary Leonard, a ranar Laraba, ta sake nanata goyon bayan kasarta ga gudanar da zabe mai sahihanci da zai bayyana aniyar ‘yan Najeriya.

Ta sanar cewa Amurka ba za ta goyi bayan wani dan takara ba a zaben da ke tafe.

Wannan jawabin na zuwa ne kwana 24 gabanin zaben shugaban kasar da jam’iyyu 18 za su fafata akai.

Ta kuma sake yin gargadi cewa Amurka za ta kakaba takunkumin hana shiga kasarta ga dukkan wadanda aka samu da hannu wajen yi wa zaben kafar ungulu.

“A shekarun baya mun dauki matakan saka wa wasu takunkumi bayan da muka gano cewa sun yi katsalandan a zabukan Najeriya. Sannan sakataren harkokin waje na Amurka Anthony Blinken a mako jiya ya sanar cewa za mu dauki matakan ladabtarwa kan dukkan wadanda ke yin haka.”

legit latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...

Mukarraban gwamnati ba zan lamunci dabi’ar zubar da kima ta ba – Abba

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gargaÉ—i masu...

WAEC ta sake bude shafinta don duba jarabawar bana

Hukumar shirya jarabawar Afirka ta Yamma (WAEC) ta bayyana...

Indonesia za ta gina asibiti dubu biyu ga FalasÉ—inawa

Indonesia ta sanar da cewa za ta kafa wata...

Lauyan Sowore ya bukaci a sake shi cikin gaggawa

Lauyoyin ffitaccen É—an gwagwarmayar nan kuma É—an jarida, Omoyele...

Najeriya da Indiya za su haɗa kai na yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi

Hukumar hana sha da fatauncin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya,...

Jihohi 19 da za a yi kwana 9 a na ruwan sama harda Kano – Gwamnati

Gwamnatin Tarayya ta yi hasashen za a shafe kwana...

Tinubu ya mika sakon ta’aziyya bisa rasuwar matar MKO Abiola

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya miƙa saƙon ta'aziyyarsa bisa...

Abubuwan da Kwamiti ya gano a wajen Kwamishina mai murabus na Kano

A ranar Litinin ne kwamitin binciken badaƙalar belin Danwawu,...
X whatsapp