fidelitybank

Ba ma bincike a kan Tinubu – Hukumar yaki da masu aikata miyagun laifuka ta Birtaniya

Date:

Hukumar yaki da masu aikata miyagun laifuka a Birtaniya ta ce, wasiku biyu da suka zargi ‘yan takarar mukamin shugaban kasa a Najeriya da jam’iyyun siyasar kasar da aikata ba dai-dai ba, wadanda aka rika yadawa a shafukan sada zumunta na jabu ne.

Dubban mutane ne sun karanta wasikun da aka wallafa a Twitter da ake zargin hukumar ta NCA ce ta wallafa su.

Karanta Wannan: Yankin Kudu maso Yamma ne zai gaji Buhari – Tinubu

Wasika ta farko da ta bayyana a karshen watan da ya gabata amsa ce ta bogi ga wani bincike da ake yi kan zargin da ake yi wa dan takarar shugaban kasa na jamiyyar APC mai mulkin kasar Bola Ahmed Tinubu da almundahana.

Ita kuwa wasika ta biyu ta yi ikirarin cewa hukumar ta NCA na binciken jam’iyyar hammaya ta Labour kan zargin rubuta wasikar ta farko ta bogi.

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp