fidelitybank

Ba lallai ba ne a yi Sallah ranar Juma’a ba – Masana

Date:

Wata cibiya mai nazarin kimiyyar taurari da ke birnin Abu Dhabi na Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, ta ce ba lallai ne a ga watan Shawwal ba a ranar Alhamis, inda ta ce hakan na nufin cewa sai ranar Asabar za a yi sallah Eid Al-Fitr.

A wata sanarwa da cibiyar ta International Astronomical Center ta fitar a shafinta na Twitter, ta ce ta yi hasashen ne bayan tattara bayanai, inda ta ce hukumomin da aka ɗora wa alhakin duba wata, su ne kaɗai za su bayyana ganinsa da kuma ranar da za a yi sallah.

“Ganin jinjirin watan ranar Alhamis da yamma yana da matukar wahala domin yana bukatar na’urar hangen nesa, in ji wani kwararre mai lura da yanayi na musamman.

Cibiyar ta ce ganin jinjirin watan ba zai yiwu ba ranar Alhamis a ko’ina a galibin ƙasashen Larabawa, in ban da wasu sassan yammacin Afirka.

Cibiyar ta ce ba a sa ran ganin watan ko da ta hanyar amfani da na’urar hangen nesa ne. Don haka a ranar Juma’a ne akasarin ƙasashen Musulmi za su sanar da ganin watan Shawwal

nigeria legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp