fidelitybank

Ba hannun gwamnatin Yobe wajen zubar da cikin Mata

Date:

Kungiyar kare kare haƙƙin bil-adama ta ƙasa, ta ce, babu hannun gwamnatin jihar Yobe a zargin da rahoton kamfanin dillancin labarai na Reuters ya yi na cewa, gwamnatin ta haɗa baki da sojoji wajen zubar wa da mata ciki a asirce.

A cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar a shafinta na Tuwita, gwamnatin jihar Yoben ta ce, wannan zargi abu ne da tunani ko hankali ma ba zai ɗauka ba.

Cikin watan Disamban 2022 ne dai Reters ya wallafa wani rahoto, inda ya zargi sojojin Najeriya da hannu wajen zubar wa da mata akalla 10,000 ciki a asirce.

Kwamishinan shari’a na jihar Saleh Samanja ne ya bayyana haka ga kwamitin bincike na ƙungiyar kare haƙƙin bil-adama a lokacin da suka ziyarci jihar.

Don gudanar da bincike kan zarge-zargen take haƙƙin bil adama a yankin arewa maso gabashin ƙasar,

Kwamishinan ya ƙara da cewa babu wata gwamnati da za ta yadda a haɗa baki da ita wajen kashe mata da ƙananan yara da sunan kore tsangwamar da suke fuskantar na kasancewa da ‘yan Boko Haram.

legit news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp