fidelitybank

Ba gudu ba ja da baya sai mun gudanar da zabe – Adeleke

Date:

Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya ce, babu gudu babu ja da baya kan zaɓen ƙananan hukumomin da za a yi a jihar a gobe Asabar.

Gwamnan ya yi wannan jawabin ne a matsayin martani kan shawarar da ministan shari’a na Najeriya, Lateef Fagbemi, wanda ya buƙaci gwamnatin jihar ta dakatar da yunƙurinta na shirya sabon zaɓen na ƙananan hukumomi.

Ministan ya ce zaɓaɓɓun shugabannin ƙananan hukumomin da gwamnan ya gada – waɗanda ƴan jam’iyyar APC ne shi kuma ɗan PDP- wa’adinsu bai ƙare ba, don haka bai kamata a cire su ba, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.

A wata sanarwa da kakakin gwamnan, Olawale Rashed ya fitar, Adeleke, ya ce sun shirya tsaf, kuma babu gudu babu ja da baya kan gudanar da zaɓen.

“Ina kira ga dukkan masu ruwa da tsaki daga ciki da wajen jihar da su yi biyayya ga tsare-tsaren dimokuraɗiyya. Mu dai muna amfani da doka da oda ne. Don haka za a yi zaɓe, kuma ina kira ga dukkan ƴan jihar da su gudanar da zaɓen cikin lumana, domin Osun jiha ce da aka santa da zaman lafiya.”

breaking news in nigeria today punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp