fidelitybank

Ba gudu ba ja da baya a kan tsunduma yajin aiki – ASUU

Date:

Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa (ASUU) ta ce nan ba da dadewa ba za ta shiga yajin aikin sai baba-ta-gani, domin biyan bukatunsu  sama da shekara guda bayan ta dakatar da yajin aikin na watanni tara.

Kamfanin dilancin labarai na kasa NAN, ya rawaito cewa, shugaban kungiyar reshen jami’ar Jos (UNIJOS), Lazarus Maigoro ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis a garin Jos.

Kungiyar ta dakatar da yajin aikin na tsawon watanni tara a watan Disamba 2020, bayan ta koka da gazawar gwamnatin tarayya wajen magance duk wasu batutuwan da suka taso a cikin yarjejeniyar 2009 da ta shiga da kungiyar.

Maigoro, wanda ya bayyana gwamnatin tarayya a matsayin “gwamnati mara ainganci” ya ce, kungiyar ba za ta yi kasa a gwiwa ba, har sai an daukaka darajar ilimi a kasar nan.

www nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Jami’in mu bai saci naira biliyan 6.5 ba – Gwamnatin Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta karyata rahoton da ya zargi...

Gwamnatin Kano ta gargadi Matasa da ‘yan Gwangwan kan sayen kayan gwamnati

Gwamnatin Jihar Kano ta gargadi matasa da ’yan kasuwa...

NIMET ta gargai Borno kan ambaliya da sauran jihohi

A baya-bayan nan ne hukumar hasashen yanayi ta Najeriya...

An kashe kwamandan Boko Haram a tafkin Chadi

Sojojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da kisan wani jagoran...

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...

Ganduje ya dawo Najeriya bayan ya shafe wata guda a Landan

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Ganduje,...

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...
X whatsapp