fidelitybank

Ba Ganduje a cikin gwamnonin da za su biya ma’aikata albashi a hannu

Date:

Gwamnatin Jihar Kano, ta musanta rahoton da ke cewa Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na cikin gwamnonin da ke ƙoƙarin halsta kuɗin haram ta hanyar biyan ma’aikata albashi a hannu maimakon ta banki.

Martanin na zuwa ne bayan wata kafar yaɗa labarai ta intanet ta yi iƙirarin cewa hukumar EFCC mai yaƙi da cin hanci da rashawa ta saka wa Ganduje ido tare da Gwamnan Zamfara Bello Matawalle da Gwamnan Ribas Nyesom Wike saboda sun ɓoye garin biliyoyin kuɗi a wasu wurare.

Kafin haka, Shugaban EFCC Abdulrasheed Bawa ya faɗa wa Daily Trust cewa biyu daga cikin gwamnonin sun fito daga arewacin ƙasar, yayin da ɗaya ya fito daga kudanci – amma bai faɗi sunayensu ba.

“Duk da cewa EFCC ba ta faɗi sunan gwamnonin ba amma Sahara Reporters ta yi gaban kanta wajen yin iƙirari maras tushe,” a cewar sanarwar da Kwamashinan Yaɗa Labarai na Kano Muhammad Garba ya fitar.

“Saboda haka ne ya nemi ta janye labarin tare da neman afuwa, wanda idan ba ta yi haka ba gwamnatin za ta kai ƙara kotu.”

today nation

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp