fidelitybank

Ba don Atiku mu ka tumɓuke rawanin Wazirin Bauchi ba – Gwamnati

Date:

Gwamnatin jihar Bauchi, ta yi ƙarin haske kan dalilin da ya sa aka cire Wazirin Bauchi, Alhaji Bello Kirfi daga mukaminsa na Waziri.

Gwamnatin ta ce, tsohon Wazirin ba ya kama girmansa ne a wuraren da hukuma ba za ta iya zuba masa ido ba.

A ranar Larabar da ta wuce ne fadar jihar Bauchin ta sanar da tuɓe rawanin Wazirin.

Sai dai bangaren Wazirin ya yi zargin cewa, gwamnan jihar ne ya saka masa karan-tsana, saboda yana goyon bayan dan takarar shugaban ƙasa na jam`iyyar PDP, Atiku Abubakar.

Atiku kar ka shirya da Wike duk wanda ya tsayar ba nasara – Eze

Hon Abdurrazak Nuhu Zaki, kwamishinan ƙananan hukumomi da masarautun gargajiya na jihar ya shaida wa BBC cewa, matakin da aka ɗauka sam ba shi da alaƙa da Atiku Abubakar, hasalima, a cewarsa, masu danganta lamarin da ɗan takarar, ƙarya suke.

Ya ce “umarnin da gwamnan jihar Bauchi ya bayar tun da aka fara kamfe, ga duk wani ɗan Jam’iyyar PDP, ya yi tallan Atiku Abubakar, ya kuma yi tallan gwamna,”

Ya ƙara da cewa Gwamnan jihar Bauchi ya kafa kwamiti na tallan ƴan takarar Jam;’iyyar PDP daga sama har ƙasa, “don haka wani ya zo ya ce wai Alhaji Muhammadu Bello Kirfi ya rasa kujerarsa wai saboda taron a tallata Atiku Abubakar, ya yi ƙarya kuma ya yaudari kansa.”

the sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar ƴansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...

Farashin kayan abinci na rugu-rugu a Najeriya – NBS

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin...

Kotun Kano ta ce a kamo mata Dagacin Tamburawa

Kotun Shari’ar Musulunci da ke shelkwatar Hisbah a Kano,...

Kotu ta ƙwace motocin gwamnatin Zamfara guda 40 daga hannun Matawalle

Kotun Daukaka Kara da ke a Sokoto ta tabbatar...

A na cigaba da gudanar da zaben cike gurbi harda Kano

Kano na ɗaya daga cikin jhihohin da ake kaɗa...

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...

An sassata rikicin da aka shafe shekaru 30 kan Masallacin Sharada da Islamiyya

Tsohon dan takarar gwamnan Kano, Malam Sha’aban Ibrahim Sharada,...

Duk da kalubalen ‘yan siyasa a Kano mun shirya a zaben cike gurbi – INEC

Kwamishinan hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) reshen jihar...
X whatsapp