fidelitybank

Ba dan mun yi wa Iran barna ba da har yanzu ba ta nemi sulhu ba – Trump

Date:

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sake jaddada cewa harin da ƙasarsa ta kai kan wuraren nukiliyar Iran “hari ne mai ƙarfi sosai kuma ya lalata cibiyoyin nukiliyar Iran.

Trump ya ce In da ba a lalata cibiyoyin nukiliyar Iran ba, da ba ta amince da tsagaita wuta ba” ko ta amince da sasanci.

Sakataren harkokin waje Amurka, Marco Rubio, ya tsoma baki dangane da rahoton da hukumar leƙen asiri ta ƙasar Pentagon ta fitar, yana mai cewa rahoton na dogara ne da bayanan da wani ɗan buƙulu ya bayar, inda ya ce “wannan wasa ne kawai da wasu ke yi da bayanan sirri.”

Rubio ya ƙara da cewa an lalata “wurin da ake canza sinadaran nukiliya zuwa makamai,” kuma yanzu ba a iya ganin wurin gaba ɗaya. Sai dai bai bayyana inda wurin yake ba.

asuu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp