fidelitybank

Ba abun da zai faru idan aka tsige Fubara – Wike

Date:

Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya ce babu abin da zai faru idan majalisar dokokin jihar ƙarƙashin jagorancin Amaewhule sun tsige gwamnan jihar, Siminalayi Fubara.

A wata hira da manema labarai da ya gabatar ranar Laraba a Abuja, Mista Wike ya ce ƴan majalisar ba su yi laifi ba idan suka yanke shawarar tsige Fubara, saboda ya aikata laifukan da suka cancanci a tsige shi, ciki kuwa har da riƙe musu albashi na tsawon watanni.

”Idan har ka aikata laifin da ya kamata a tsigekan, mene ne laifi idan an tsigekan? ba laifi ba ne ,kundin tsarin mulki a tanadi hakan…” a cewar Mista Wike – wanda shi ne minitan Abuja.

“Idan ka yi abin da ya saɓa kundin tsarin mulki, kuma majalisa ta ga dacewar tsigeka, dole a tsigeka, babu abin da zai faru,” a cewarsa.

“Na ji mutane na cewa: ‘Idan aka tsige shi hakan zai kawo hargitsi da rashin zaman lafiya, wannan shirme ne babu abin da zai faru.”

Gwamnan Fubara ya samu matsala da tsohon gwamnan jihar, bayan soma gudanar da mulki, wani abu da ya saƴansiyasar biyu suka ja zare a fagen siyasar jihar, mai arzikin man fetur.

vgn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp