Iyorchia Ayu, shugaban jam’iyyar PDP na kasa, ya yi murabus daga mukaminsa.
Ku tuna cewa an dakatar da Ayu a cikin makon da reshen jam’iyyar na jihar Benue.
Yanzu haka dai tuni jam’iyyar ta naɗa shugaba riƙon ƙwarya.

Subscribe to Our VIP Newsletter
[newsletter_signup_form id=1]