Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya yi wa wasu daga cikin iyalan marigayi shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ta'aziyya a birnin Landan.
Mataimakin shugaban ƙasar ya...
Firaministan India Narendra Modi, ya shiga jerin shugabanni da kuma ɗimbim alummar da ke miƙa ta'aziyyarsu bisa rasuwar tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
A wani...