fidelitybank

PlatinumPost

129 POSTS

Exclusive articles:

2023: Atiku da Kwankwaso sun samu dama yayin da PDP ta soke tsarin shiyya-shiyya

A yayin da ake ci gaba da kiraye-kirayen sauya takara daga Arewa zuwa Kudu domin zaɓen shugaban ƙasa a shekarar 2023, babbar jam’iyyar adawa...

Hajjin 2022: Wani mazaunin England ya fara tattaki zuwa Makka

    Wani haifaffen England, Adam Muhammed, wanda ya fara tattaki a watan Agustan 2021 zuwa aMakka, Saudi Arebiya domin yin aikin Hajji daga Ingila da...

Ƴan Sanda sun cafke tsohon Kwamishinan Ganduje kuma ɗan adawar sa

‘Yan Sanda sun kama Muaz Magaji, ɗaya daga cikin masu sukar gwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje. Ƴan sanda sun kama shi ne bayan wata hira...

Buhari zai ziyarci Zamfara gobe 

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari zai ziyarci Jihar Zamfara a gobe Alhamis. Gwamna Bello Matawalle na Zamfara ne ya sanar da zaiyarar shugaban ƙasar. Gwamnan ya baiyana...

Hisbah ta ƙwace kwalaben giya 1,906 a Jigawa

  Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa ta ce ta Æ™wace kwalabe 1,906 na barasa iri-iri a sintiri daban-daban da ta gudanar a jihar a 2021. Kwamandan...

Breaking

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...
spot_imgspot_img

latest news in nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp